Posts

Dalibin jami’a ya saci motar makwabta, ya bugar da ita N120,000

AMBALIYAR GIDAJEN HOLEWA A ABUJA: Duk za a rusa su, Inji Hukumar gudanarwa na AMAC

Mai shekara 92 ya lashe zaben Shugaban Malesiya

Muna zaman lafiya da Adam Zango sumul-mul – Ado Gwanja

ZABEN KADUNA: Mutane ba su fito zabe ba

ZABEN KADUNA: Mutane ba su fito zabe ba

ZABEN KADUNA: Za a yi zabe na farko a kasar nan da na’urar kada kuri’a ba akwatin zabe

Yadda Andrew Yakubu jidi dala miliyan 9,772,800 ya kimshe a gidan sa – Mai gabatar da shaida

CIN HANCI DA RASHAWA: Rahoton ‘Transparency International’ kage ne -Inji Magu

SUNAYE: Masu jigilar makamai da kashe-kashe a Benuwai da Taraba da a ka kama

ME YA YI ZAFI? Majalisar Tarayya ta gayyaci Osinbajo da Magu

SHUGABANNIN APC: Ba za mu zabi sabbi ba, da na da za mu ci gaba a Adamawa – Inji Bindow

Sanatoci sun yi cacar-baki kan ko jihohin Kogi da Anambra na da arzikin danyen mai

An karrama Rahama Sadau a Amurka

Mutane uku sun rasa rayukan su a rikicin hako ma’adinai a Kaduna

“Babu jahannama, duk tatsuniya ce”, Inji Fafaroma

“Babu jahannama, duk tatsuniya ce”, Inji Fafaroma

An kama saurayin da ya watsa wa budurwar sa ruwan batir a fuska

Ko majalisa ta so ko ta ki, za mu ci gaba da neman bashin nan har sai mun samu

TAMBAYA: Wani aiki mutum za iya yi wa mamaci domin lada ya isar wa mamacin – Imam Bello Mai-Iyali

ZAMFARA: Mahara sun kashe mutane uku a kauyen Bawan Daji

Shugaban jam’iyyar APC bangaren Hunkuyi, Danladi Wada ya bace bat daga zuwa sallar asuba

Mai unguwa a Jigawa ya kori wasu makiyaya don basu bashi ladar zama a kauyen Gwaram

El-Rufa’I ya aza tubalin ginin gidaje 600 a Kaduna

Gobara ta lashe shaguna 22 a kasuwar Kano 0 Bi Aisha Yusufu a kan March 14, 2018 Labarai daga Jihohi Jami’in harka da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Sa’idu Mohammed ya bayyana wa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya cewa gobara ta lashe shaguna 22 a kasuwar ‘Yankatako dake Rijiyar Lemo a jihar. Mohammed ya ce wani mazaunin unguwar kurna ne mai suna Muhammed Yahaya ya sanar da hukumar da misalin karfe 3:10 na safiyar Laraba. ” Daga nan sai muka dauki motocin mu da kayan aiki muka nausa wannan kasuwa, isar mu ke da wuya kuwa muka far ma wutan har Allah ya sa ta mutu murus.” A karshe Mohammed yayi kira da a yawaita maida hankali da kayan wuta a kasuwanni da gidaje sannan ya shawarci mutane da su ajiye na’urori da ababen kashe gobara na zamani kusa da su domin gudun yawaita asara.

Majalisar Tarayya ta janye dakatarwar da ta yi wa Abdulmumin Jibrin

AMOSANIN IDO: Abubuwa 14 da ke da mahimmanci ka sani game da cutar da yadda za ka kare kan ka

Hukuncin kisa ya dace da masu safarar muggan kwayoyi -Bala Lau

TSUNTSUN DA YA JA RUWA: Yadda ’yan sanda su ka yi wa Dino Melaye kofar-raggo a cikin kotu

Sama da yara miliyan 1.5 a yankin Kudu maso Yammacin Najeriya

Dalibi a jami’ar Jigawa ya hada magungunan cutar Siga da Daji

Rahama Sadau ta bi sahun masu juyayin rasuwar Sridevi

INEC da Hukumar Kidaya za su kakkabe sunayen matattu daga rajistar zabe

KARO-DA-GOMA: Sanata Adamu ya sha alwashin hana ‘yan majalisa tsageranci

Dalilan da ya sa naki amincewa da kafa Rundunar Zaman Lafiya ‘ Peace Corps’ – Buhari

Faduwar gaba Hasarar namiji, Ina jiran El-Rufai a Kotu – Shehu Sani

BATA SUNA: El-Rufai ya maka Shehu Sani a kotu

” Yan siyasa ne babbar barazana da dimokradiyyar Nijeriya -Jega

Facebook zai taimaka wa INEC wajen wayar da kai a yi rajistar zabe

APC ta kafa kwamitin duba rigingimun Kaduna