Wani basarake a masarautar Kaninkon Yusuf Usman ya bayyana cewa
mutane uku sun rasa rayukan su sanadiyyar barkewar rikici da aka yi a
wurin hako ma’adinai dake Bakin Kogi a karamar hukumar Jema’a jihar
Kaduna.
Usman ya fadi haka ne da ya ke zantawa da kamfanin dillancin labaran Najeriya ta yi hira da shi ranar Alhamis a Kafanchan.
Ya ce ricikin ta auku ne a tsakanin mazauna garin da wasu mutane da su ka zo domin hako ma’adinai ba tare da izini ba.
” Sanadiyyar wannan rikici mutane uku sun rasa rayukan su sannan hudu sun sami rauni wanda a yanzu haka suna samun kula a babbar asibitin Kafanchan.”

Comments
Post a Comment