Posts

An karrama Rahama Sadau a Amurka

Mutane uku sun rasa rayukan su a rikicin hako ma’adinai a Kaduna

“Babu jahannama, duk tatsuniya ce”, Inji Fafaroma

“Babu jahannama, duk tatsuniya ce”, Inji Fafaroma

An kama saurayin da ya watsa wa budurwar sa ruwan batir a fuska

Ko majalisa ta so ko ta ki, za mu ci gaba da neman bashin nan har sai mun samu

TAMBAYA: Wani aiki mutum za iya yi wa mamaci domin lada ya isar wa mamacin – Imam Bello Mai-Iyali

ZAMFARA: Mahara sun kashe mutane uku a kauyen Bawan Daji

Shugaban jam’iyyar APC bangaren Hunkuyi, Danladi Wada ya bace bat daga zuwa sallar asuba

Mai unguwa a Jigawa ya kori wasu makiyaya don basu bashi ladar zama a kauyen Gwaram

El-Rufa’I ya aza tubalin ginin gidaje 600 a Kaduna

Gobara ta lashe shaguna 22 a kasuwar Kano 0 Bi Aisha Yusufu a kan March 14, 2018 Labarai daga Jihohi Jami’in harka da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Sa’idu Mohammed ya bayyana wa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya cewa gobara ta lashe shaguna 22 a kasuwar ‘Yankatako dake Rijiyar Lemo a jihar. Mohammed ya ce wani mazaunin unguwar kurna ne mai suna Muhammed Yahaya ya sanar da hukumar da misalin karfe 3:10 na safiyar Laraba. ” Daga nan sai muka dauki motocin mu da kayan aiki muka nausa wannan kasuwa, isar mu ke da wuya kuwa muka far ma wutan har Allah ya sa ta mutu murus.” A karshe Mohammed yayi kira da a yawaita maida hankali da kayan wuta a kasuwanni da gidaje sannan ya shawarci mutane da su ajiye na’urori da ababen kashe gobara na zamani kusa da su domin gudun yawaita asara.

Majalisar Tarayya ta janye dakatarwar da ta yi wa Abdulmumin Jibrin

AMOSANIN IDO: Abubuwa 14 da ke da mahimmanci ka sani game da cutar da yadda za ka kare kan ka

Hukuncin kisa ya dace da masu safarar muggan kwayoyi -Bala Lau

TSUNTSUN DA YA JA RUWA: Yadda ’yan sanda su ka yi wa Dino Melaye kofar-raggo a cikin kotu

Sama da yara miliyan 1.5 a yankin Kudu maso Yammacin Najeriya

Dalibi a jami’ar Jigawa ya hada magungunan cutar Siga da Daji

Rahama Sadau ta bi sahun masu juyayin rasuwar Sridevi